iqna

IQNA

kur’ani mai tsarki
Hukumomin kasar Sweden sun sanar da cewa ba za su sabunta takardar izinin zama dan gudun hijira dan kasar Iraki kirista da ya wulakanta Kur'ani a wannan kasa ba, kuma za a kore shi daga kasar.
Lambar Labari: 3490049    Ranar Watsawa : 2023/10/27

Alkahira (IQNA) Yasser Mahmoud Abdul Khaliq Al-Sharqawi (an haife shi a shekara ta 1985) yana daya daga cikin mashahuran makarantun kur'ani mai tsarki a kasar Masar da ma duniyar musulmi, kuma ya bayyana a matsayin jakadan kur'ani a tarukan kasa da kasa da dama.
Lambar Labari: 3489610    Ranar Watsawa : 2023/08/08

Tehran (IQNA) Wani mamba a majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta kasar Masar ya sanar da cewa shirin tafsirin "Ma'ana ta Biyu" ta hanyar bidiyo na tsawon mintuna uku a cikin harshen kasar Masar a shirye yake da a watsa shi cikin sauki da fahimta ga jama'a a dandalin sada zumunta na YouTube. 
Lambar Labari: 3487424    Ranar Watsawa : 2022/06/15

Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki tare da makaranci Sayyid Muhammad Jawad Hussaini
Lambar Labari: 3487335    Ranar Watsawa : 2022/05/24

Tehran (IQNA) Marigayi Sheikh Ragheb Mustafa Galush dan kasar Masar ya kasance a sahun gaba a cikin fitattun makaranta kur'ani na wannan zamani.
Lambar Labari: 3486908    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki a kasar Masar ta sanar da cewa, tana da niyyar zartar da dokar takaita karatun kur'ani da zaman makoki a kasar ga mambobin kungiyar masu karatun kur'ani mai tsarki kawai.
Lambar Labari: 3486772    Ranar Watsawa : 2022/01/02

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) Kamfanin da ya kirkiro wasan kwamfuta na Call of Duty Vanguard ya bayyana cewa ya cire wani bangare na wasan da aka ci zarafin musulmi.
Lambar Labari: 3486548    Ranar Watsawa : 2021/11/12

Tehran (IQNA) dan kasar Iran ya zo a mataki na farko a gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Croatia
Lambar Labari: 3486353    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) Karatun kur'ani mai tsarki tare da Makaranci Jawad Sulaimani a hubbaren Imam Ridha (AS)
Lambar Labari: 3486177    Ranar Watsawa : 2021/08/07

Tehran (IQNA) Ahmad Mahdi makarancin kur'ani daga kasar Masar da yake karatu yankin Tatar na Rasha
Lambar Labari: 3485931    Ranar Watsawa : 2021/05/19

Tehran (IQNA) baje kolin kayayyakin da suka shafi kur'ani mai tsarki a kasar Uganda
Lambar Labari: 3485860    Ranar Watsawa : 2021/04/29

Tehran (IQNA) wani bangare na wani faifan bidiyo na Usataz Ahmad Mustafa Kamil fitaccen makaranci yana koyar da tilawar kur'ani.
Lambar Labari: 3485632    Ranar Watsawa : 2021/02/08

Tehran (IQNA) bababr cibiyar kur’ani ta kasar Jamus da ke da mazauni a birnin Hamburg ta saka tilawar kur’ani da Karim Mansuri ya gabatar.
Lambar Labari: 3485610    Ranar Watsawa : 2021/02/01

Tehran (IQNA) lambun kur’ani da ke birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ya zama daya cikin muhimman wurare da mutane suke ziyarta a birnin.
Lambar Labari: 3485593    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika cika shekaru dari da daya da haihuwar  fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da ya shahara a duniya Muhammad Siddiq Minshawi.
Lambar Labari: 3485572    Ranar Watsawa : 2021/01/20

Tehran (IQNA) an bude makarantu da cibiyoyin kur’ani mai tsarki guda dubu 20 a cikin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3485527    Ranar Watsawa : 2021/01/05

Tehran (IQNA) an nuna wani fallen shafin kur’ani mai tsarki mafi jimawa a duniya a kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485388    Ranar Watsawa : 2020/11/22

Tehran (IQNA) mutumin nan dan kasar Danmark mai tsananin kiyayya da addinin muslunci Rasmus Paludan ya fuskani matsala a wasu kasashen turai tare da hana shi kona kur’ani.
Lambar Labari: 3485362    Ranar Watsawa : 2020/11/13

Tehran (IQNA) wata karamar yarinya ‘yar shekaru 6 ta hardace kur’ani mai tsarki a kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3485280    Ranar Watsawa : 2020/10/16